1 Yah 3:23 HAU

23 Umarninsa kuwa shi ne mu gaskata da sunan Ɗansa Yesu Almasihu, mu kuma ƙaunaci juna, kamar yadda ya umarce mu.

Karanta cikakken babi 1 Yah 3

gani 1 Yah 3:23 a cikin mahallin