1 Yah 4:10 HAU

10 Ta haka ƙauna take, wato, ba mu ne muka ƙaunaci Allah ba, sai dai shi ne ya ƙaunace mu, ya aiko Ɗansa, hadayar sulhu saboda a gafarta zunubanmu.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:10 a cikin mahallin