1 Yah 4:17 HAU

17 Ta haka ne ƙauna ta cika a gare mu, har mu kasance da amincewa a ranar shari'a, domin kamar yadda yake, haka mu ma muke a duniyar nan.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:17 a cikin mahallin