1 Yah 4:20 HAU

20 Kowa ya ce yana ƙaunar Allah, alhali kuwa yana ƙin dan'uwansa, to, maƙaryaci ne. Don wanda ba ya ƙaunar ɗan'uwansa da yake gani, ba dama ya ƙaunaci Allah wanda bai taɓa gani ba.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:20 a cikin mahallin