1 Yah 4:3 HAU

3 Duk ruhun kuwa da bai bayyana yarda ga Yesu ba, ba na Allah ba ne, wannan shi ne ruhun magabcin nan na Almasihu wanda kuka ji zai zo, a yanzu ma har yana duniya.

Karanta cikakken babi 1 Yah 4

gani 1 Yah 4:3 a cikin mahallin