1 Yah 5:20 HAU

20 Mun kuma sani Ɗan Allah ya zo, ya yi mana baiwar fahimta domin mu san shi wanda yake na gaskiya. Mu kuwa muna a cikinsa, shi da yake na gaskiya, wato Ɗansa Yesu Almasihu. Shi ne Allah na gasikya da kuma rai madawwami.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:20 a cikin mahallin