1 Yah 5:4 HAU

4 Domin duk wanda yake haifaffen Allah yana nasara da duniya. Bangaskiyarmu kuwa ita ce ta sa muka yi nasara da duniya.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:4 a cikin mahallin