1 Yah 5:9 HAU

9 Tun da yake muna yarda da shaida mutane, ai, shaidar Allah ta fi ƙarfi. Wannan ita ce shaidar Allah, wato, ya shaidi Ɗansa.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:9 a cikin mahallin