2 Bit 1:10 HAU

10 Saboda haka, ya ku 'yan'uwa, ku ƙara ba da himma ku tabbatar da kiranku da zaɓenku da aka yi. Domin in kun bi waɗannan halaye, ba za ku fādi ba har abada.

Karanta cikakken babi 2 Bit 1

gani 2 Bit 1:10 a cikin mahallin