17 Mutanen nan kamar mabubbugen ruwa wadanda suka kafe, ƙasashi ne da iska take kaɗawa. Su ne aka tanada wa matsanancin duhu.
Karanta cikakken babi 2 Bit 2
gani 2 Bit 2:17 a cikin mahallin