2 Bit 2:22 HAU

22 Ai kuwa, karin maganar nan na gaskiya ya dace da su cewa, “Kare ya cinye amansa,” da kuma, “Gursunar da aka yi wa wanka ta kome ga birgima cikin laka.”

Karanta cikakken babi 2 Bit 2

gani 2 Bit 2:22 a cikin mahallin