2 Kor 1:1 HAU

1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, da kuma ɗan'uwanmu Timoti, zuwa ga ikkilisiyar Allah da take a Koranti, tare da dukan tsarkaka na duk ƙasar Akaya.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:1 a cikin mahallin