2 Kor 1:12 HAU

12 Fariyarmu ke nan, lamirinmu yana ba da shaida, cewa mun yi zaman tsarki a duniya da zuciya ɗaya, tsakani da Allah, tun ba ma a gare ku ba, ba bisa ga wayo irin na ɗan adam ba, sai dai bisa ga alherin Allah.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:12 a cikin mahallin