14 kamar yadda kuka riga kuka ɗan fahimce mu, cewa kwa iya yin fāriya da mu, kamar yadda mu ma za mu iya yi da ku, a ranar Ubangijinmu Yesu.
Karanta cikakken babi 2 Kor 1
gani 2 Kor 1:14 a cikin mahallin