2 Kor 1:22 HAU

22 Ya buga mana hatiminsa cewa mu nasa ne, ya kuma yi mana baiwa da Ruhunsa a zukatanmu, domin tabbatar da abin da zai yi a nan gaba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:22 a cikin mahallin