7 Sa zuciyarmu a kanku ƙaƙƙarfa ce, domin mun sani, kamar yadda kuka yi tarayya da mu a cikin shan wuya, haka kuma, za ku yi tarayya a cikin ta'aziyyar.
Karanta cikakken babi 2 Kor 1
gani 2 Kor 1:7 a cikin mahallin