2 Kor 1:9 HAU

9 Har ma muka ji kamar hukuncin kisa aka yi mana, wannan kuwa don kada mu dogara ga kanmu ne, sai dai ga Allah, mai ta da matattu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:9 a cikin mahallin