7 Ku dubi abin da yake bayyane mana! in dai wani ya amince na Almasihu ne, to, ya ƙara tunawa, wato kamar yadda yake shi na Almasihu ne, mu ma haka muke.
Karanta cikakken babi 2 Kor 10
gani 2 Kor 10:7 a cikin mahallin