2 Kor 11:30 HAU

30 In ma lalle ne in yi gadara, to, sai in yi taƙama da abubuwan da suke nuna raunanata.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:30 a cikin mahallin