2 Kor 11:6 HAU

6 Ko da yake ni bāmi ne a wajen yin magana, a wajen sani kam, ba haka ba ne, mun kuwa bayyana wannan sarai ta kowace hanya a cikin dukan sha'aninmu da ku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:6 a cikin mahallin