2 Kor 12:3 HAU

3 Na kuma san mutumin nan, an ɗauke shi zuwa Firdausi, ko yana a cikin jiki ne, ko ba a cikin jiki ba, ban sani ba, Allah ne masani,

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:3 a cikin mahallin