2 Kor 13:1 HAU

1 Wannan shi ne zai zama zuwana na uku a gare ku. Lalle ne kuwa a tabbatar da kowace magana a bakin shaidu biyu ko uku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 13

gani 2 Kor 13:1 a cikin mahallin