2 Kor 13:7 HAU

7 Amma muna roƙon Allah kada ku yi wani mugun abu, ba don mu mu zama kamar mun ci gwajin kawai ba, sai dai domin ku yi abin da yake daidai, ko da yake za ku ga kamar mun kāsa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 13

gani 2 Kor 13:7 a cikin mahallin