2 Kor 2:17 HAU

17 Domin mu ba kamar mutane da yawa muke ba, masu yi wa Maganar Allah algus, mu kaifi ɗaya ne, kamar yadda Allah ya umarce mu, haka muke magana a gaban Allah, muna na Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 2

gani 2 Kor 2:17 a cikin mahallin