2 Kor 3:3 HAU

3 A fili yake, ku wasiƙa ce ta Almasihu, ta hannunmu, ba kuwa rubutun tawada ba ne, amma na Ruhun Allah Rayayye ne, ba kuwa a kan allunan dutse aka rubuta ta ba, sai dai a zuci.

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:3 a cikin mahallin