2 Kor 4:4 HAU

4 Su ne marasa ba da gaskiya, waɗanda sarkin zamanin nan ya makantar da hankalinsu, don kada hasken bisharar ɗaukakar Almasihu, shi da yake surar Allah, ya haskaka su.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:4 a cikin mahallin