2 Kor 5:5 HAU

5 Allah kuwa shi ya tanadar mana wannan sākewar, shi da ya ba mu Ruhunsa, domin tabbatar da abin da zai yi a nan gaba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:5 a cikin mahallin