2 Kor 6:2 HAU

2 Domin ya ce,“Na saurare ka a lokacin samun karɓuwa,Na kuma taimake ka a ranar ceto.”Ga shi, yanzu ne lokacin samun karɓuwa! Ga shi kuma, yau ce ranar ceto!

Karanta cikakken babi 2 Kor 6

gani 2 Kor 6:2 a cikin mahallin