2 Kor 6:9 HAU

9 Kamar ma ba a san mu ba, an kuwa san mu sarai, kamar a bakin mutuwa muke, ga shi kuwa, muna a raye, ana ta horonmu, duk da haka ba a kashe mu ba,

Karanta cikakken babi 2 Kor 6

gani 2 Kor 6:9 a cikin mahallin