2 Kor 7:1 HAU

1 Ya ku ƙaunatattu, tun da aka yi mana waɗannan alkawarai, sai mu tsarkake kanmu daga kowace irin ƙazanta ta jiki ko ta zuci, da bangirma ga Allah mu kamalta a cikin tsarki.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:1 a cikin mahallin