2 Kor 7:4 HAU

4 Na amince da ku ƙwarai, ina kuma taƙama da ku gaya. Zuciyata ta ƙarfafa ƙwarai. Duk da wahalce-wahalcenmu dai ina farin ciki ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:4 a cikin mahallin