2 Kor 7:9 HAU

9 Amma a yanzu kam, ina farin ciki, ba don kun yi baƙin ciki ba, sai dai don baƙin cikinmu ya sa ku tuba, don kun yi baƙin ciki irin wanda Allah yake so. Saboda haka, ba ku yi hasarar kome a sanadinmu ba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:9 a cikin mahallin