2 Kor 8:19 HAU

19 ba kuwa haka kaɗai ba, har ma ikilisiyoyi sun zaɓe shi ya riƙa tafiya tare da mu kan wannan aikin alheri da muke yi saboda ɗaukakar Ubangiji, da kuma nuna kyakkyawar niyyarmu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:19 a cikin mahallin