2 Kor 8:6 HAU

6 Ganin haka sai muka roƙi Titus, da yake shi ne ya riga ya tsiro da wannan aikin alheri a cikinku, sai yă ƙarasa shi.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:6 a cikin mahallin