2 Tas 1:1 HAU

1 Daga Bulus, da Sila, da Timoti, zuwa ga Ikkilisiyar Tasalonikawa, wadda take ta Allah ubanmu da Ubangiji Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Tas 1

gani 2 Tas 1:1 a cikin mahallin