14 Domin wannan maƙasudi ya kira ku, ta wurin bishararmu, domin ku sami ɗaukakar Ubangijinmu Yesu Almasihu.
Karanta cikakken babi 2 Tas 2
gani 2 Tas 2:14 a cikin mahallin