2 Tas 2:4 HAU

4 Shi ne magabci, mai ɗaukaka kansa, yana gāba da duk abin da ya shafi sunan Allah, ko kuma wanda ake yi wa ibada. Har ma yakan zauna a Haikalin Allah, yana cewa, shi ne Allah.

Karanta cikakken babi 2 Tas 2

gani 2 Tas 2:4 a cikin mahallin