2 Tas 2:8 HAU

8 A sa'an nan ne fa sarkin tawayen zai bayyana, Ubangiji Yesu kuwa zai hallaka shi da hucin bakinsa, ya kuma shafe shi da bayyanarsa a ranar komowarsa.

Karanta cikakken babi 2 Tas 2

gani 2 Tas 2:8 a cikin mahallin