2 Tas 3:12 HAU

12 To, irin waɗannan mutane muna yi musu umarni, muna kuma gargaɗinsu da izinin Ubangiji Yesu Almasihu, su riƙa aiki da natsuwa, suna ci da kansu.

Karanta cikakken babi 2 Tas 3

gani 2 Tas 3:12 a cikin mahallin