2 Tas 3:9 HAU

9 Ba don ba mu da halaliya a wurinku ba ne, a'a, sai dai don mu zama abin misali a gare ku kawai, don ku yi koyi da mu.

Karanta cikakken babi 2 Tas 3

gani 2 Tas 3:9 a cikin mahallin