2 Tim 1:16 HAU

16 Ubangiji yă yi wa iyalin Onisifaras jinƙai, don sau da yawa yake sanyaya mini zuciya, bai kuwa ji kunyar ɗaurina da aka yi ba.

Karanta cikakken babi 2 Tim 1

gani 2 Tim 1:16 a cikin mahallin