3 Ina gode wa Allah, wanda nake bauta wa da lamiri mai tsabta, kamar yadda kakannina suka yi, duk sa'ad da nake tunawa da kai a cikin addu'ata ba fāsawa.
Karanta cikakken babi 2 Tim 1
gani 2 Tim 1:3 a cikin mahallin