2 Tim 1:6 HAU

6 Saboda haka, ina so in faɗakar da kai, ka lura baiwar nan ta Allah, wadda take tare da kai ta wurin ɗora maka hannuwana.

Karanta cikakken babi 2 Tim 1

gani 2 Tim 1:6 a cikin mahallin