10 Don haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton nan da yake samuwa ta wurin Almasihu, a game da madawwamiyar ɗaukaka.
Karanta cikakken babi 2 Tim 2
gani 2 Tim 2:10 a cikin mahallin