2 Tim 4:1 HAU

1 Na gama ka da Allah, da kuma Almasihu Yesu, wanɗa zai yi wa rayayyu da matattu shari'a, na kuma gargaɗe ka saboda bayyanarsa da kuma mulkinsa,

Karanta cikakken babi 2 Tim 4

gani 2 Tim 4:1 a cikin mahallin