2 Tim 4:14 HAU

14 Iskandari maƙerin farfarun nan ya yi mini mugunta ƙwarai, Ubangiji zai yi masa sakayyar aikinsa.

Karanta cikakken babi 2 Tim 4

gani 2 Tim 4:14 a cikin mahallin