Afi 1:10 HAU

10 Duk wannan kuwa shiri ne, domin a cikar lokaci a harhaɗa dukkan abubuwa ta wurin Almasihu, wato abubuwan da suke sama, da abubuwan da suke a ƙasa.

Karanta cikakken babi Afi 1

gani Afi 1:10 a cikin mahallin