Afi 1:18 HAU

18 a kuma sa ku ku waye ta idon zuci, domin ku san ko mene ne begen nan da ya kira ku a kai, da kuma ko mene ne yalwar gādonsa mai ɗaukaka a game da tsarkaka,

Karanta cikakken babi Afi 1

gani Afi 1:18 a cikin mahallin