Afi 2:12 HAU

12 Ku kuma tuna a lokacin nan a rabe kuke da Almasihu, bare ne ga jama'ar Isra'ila, bāƙi ne ga alkawaran nan da Allah ya yi, marasa bege, marasa Allah kuma a duniya.

Karanta cikakken babi Afi 2

gani Afi 2:12 a cikin mahallin