Afi 3:20 HAU

20 Ɗaukaka tā tabbata ga wannan da yake da ikon aikatawa fiye da dukkan abin da za mu roƙa, ko za mu zata nesa, wato, aikatawa ta ƙarfin ikonsa da yake aiki a zuciyarmu.

Karanta cikakken babi Afi 3

gani Afi 3:20 a cikin mahallin